All stories tagged :
Hausa
Featured
Hare-Haren Isrq’ila Sun Kqshe Aƙalla Mutum 300 A Lebanon
Ma’aikatar Lafiya ta ƙasar Lebanon ta bayyana cewa hare-haren Isra’ila sun kashe aƙalla mutum 300 tun bayan fara rikici da ƙungiyar Hezbollah a ranar Litinin.Hukumar ta ƙara da cewa sama da mutum 1,000 sun jikkata sakamakon hare-haren da aka kai a wurare daban-daban na ƙasar.A yankin gabashin Lebanon kuwa,...












