All stories tagged :
Hausa
Featured
APC Ta Ɗage Zaɓen Fidda Gwani A Bauchi Da Kwara
Jam’iyyar APC ta sanar da ɗage zaɓen fidda gwani na gwamna a jihohin Bauchi da Kwara zuwa ranar Juma’a, 22 ga watan Mayu, 2026.Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam’iyyar ya fitar ranar Alhamis.Jam’iyyar ta kuma tsawaita zaɓen fidda gwani na kujerun...







