All stories tagged :
Hausa
Featured
Trump Ya Ce Iran Ta Nemi Ganawa Da Amurka A Qatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta nemi gudanar da wata ganawa da Amurka a birnin Doha na ƙasar Qatar, bayan tashin hankalin da ya biyo bayan hare-haren da ƙasashen biyu suka kai wa juna.Fadar White House ta ce jami’an Amurka Jared Kushner da Steve Witkoff za...
















