All stories tagged :
Crime
Featured
Gobara Ta Lalata Kasuwanni Biyu A Jihar Yobe
Gobara biyu da suka tashi a ƙananan hukumomin Bade da Karasuwa a jihar Yobe sun lalata dukiya ta miliyoyin naira.Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA) ta bayyana hakan a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Facebook.A cewar hukumar, gobarar farko ta tashi ne da...



![Notorious 'Yahoo Yahoo' kingpin sent to prison, loses cars, mansion to FG [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/1561664111_Notorious-Yahoo-Yahoo-kingpin-sent-to-prison-loses-cars-mansion-to-FG-PHOTOS.jpg)












