All stories tagged :
Crime
Featured
Sanata Rufa’i Hanga ya fice daga jam’iyar NDC
Sanata Rufai Sani Hanga dake wakiltar mazabar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar adawa ta NDC.
Hanga wanda shi ne sanata É—aya tilo na jam'iyar NDC daga arewacin Najeriya ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar a wata wasika mai É—auke da kwanan watan 3...





![EFCC arrests 33 'Yahoo boys' in Imo [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/EFCC-arrests-33-Yahoo-boys-in-Imo-PHOTOS.jpg)








