All stories tagged :
Crime
Featured
Hukumar Daukar Ma’aikatan ‘Yan Sanda Ta Gargadi Jama’a Kan Ƴan Damfara
Hukumar Daukar Ma’aikatan ‘Yan Sanda ta Najeriya (PSC) ta bayyana cewa har yanzu ba ta fara aikin daukar sabbin jami’an ‘yan sanda na shekarar 2025 ba.Shugaban sashen yada labarai na hukumar, Ikechukwu Ani, ya fitar da sanarwa a ranar Asabar inda ya nesanta hukumar daga wani tallan bogi da...