All stories tagged :
Crime
Featured
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin hutun ranar dimakwaradiya
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma'a a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimakwaradiya.
Olabunmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida ne ya sanar da haka a ranar Alhamis a cikin wata sanarwa da babbar sakatariyar ma'aikatar, Magdalene Ajani ta fitar.
" Ranar 12 ga Yuni za ta cigaba da kasancewa...














