All stories tagged :
Crime
Featured
Yadda Miliyoyin Mabiya Shi’a Ke Gudanar Da Tattakin Arbaeen A Karbala
Miliyoyin mabiya mazahabar Shi'a daga sassa daban-daban na duniya suna gudanar da tattakin Arbaeen a birnin Karbala na ƙasar Iraq domin tunawa da cika kwanaki 40 da kisan Imam Hussain, jikan Annabi Muhammad (SAW).Ana gudanar da tattakin ne a ranar 20 ga watan Safar na kowace shekara, bayan cika...





![EFCC nabs many 'Yahoo boys, girls' in Abuja, others [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/EFCC-nabs-many-Yahoo-boys-girls-in-Abuja-others-PHOTOS.png)









