All stories tagged :
Crime
Featured
Ƴanta’adda Sun Yi Awon-gaba Ɗalibai a Wata Makaranta A Borno
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun sace adadin ɗalibai da ba a tantance ba daga makarantar Mussa Primary da Junior Secondary School da ke ƙauyen Mussa a ƙaramar hukumar Askira/Uba ta jihar Borno.Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da safiyar Juma’a yayin da ake gudanar da...


![Bullets rain in Ugbokolo as robbers attack Benue Poly students [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1540548965_Bullets-rain-in-Ugbokolo-as-robbers-attack-Benue-Poly-students-PHOTOS.jpg)













