All stories tagged :
Crime
Featured
Dakarun Najeriya Sun KuÉ“utar Da Ƴan Mata 12 Da Ƴan Ta’adda...
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar kuɓutar da wasu ƴan mata 12 da aka yi garkuwa da su a gundumar Mussa da ke cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba a jihar Borno, bayan wasu mayaƙan ISWAP sun sace su.A cikin sanarwar da rundunar ta fitar da yammacin Asabar,...












