All stories tagged :
Crime
Featured
Gwamna Abba Kabir Yusuf Zai Koma APC Ranar Litinin Bayan Ya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP.Wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana hakan.Sanarwar ta ce Yusuf ya taba kasancewa dan APC...











![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)




