All stories tagged :
Crime
Featured
Majalisar Ɗinkin Duniya Ta Yi Gargaɗin Yunwa Ga Fiye Da Ƴan...
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta yi gargaɗin cewa sama da ƴan Najeriya miliyan 30 na iya fuskantar matsalar yunwa a wannan shekara, sakamakon raguwar tallafin agaji da ake samu a faɗin duniya.Hukumar ta bayyana cewa kusan yara miliyan uku na cikin barazanar rashin samun abinci mai gina jiki, lamarin...
















