All stories tagged :
Crime
Featured
Sojoji sun kama masu safarar makamai a jihar Taraba
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kama wasu mutane biyu da ke safarar bindiga inda suka gano makamai da kuma harsashi a tare da su a jihar Taraba.
An samu nasarar damke mutanen ne biyo bayan wani samame da dakarun sojan su ka kai da ya samu daukin sashen leken asiri...


![EFCC arrests 33 'Yahoo boys' in Imo [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/EFCC-arrests-33-Yahoo-boys-in-Imo-PHOTOS.jpg)












