All stories tagged :
Crime
Featured
Sojoji sun kama tsohuwa yar shekara 65 dake kai wa Æ´an...
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama Hauwa Abdulaziz wata mata mai shekaru 65 wacce ake zargi da yiwa mayakan Boko Haram safarar miyagun kwayoyi a jihar Borno.
An kama matar ne a ranar Juma'a a karamar hukumar Askira Uba ta jihar.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi,...



![Woman pours hot water on step-sister in Kogi [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/07/Woman-pours-hot-water-on-step-sister-in-Kogi-PHOTOS.jpeg)












