All stories tagged :
Crime
Featured
Sojoji Sun HaIIaka Ƴan Tq’qdda Uku A Zamfara
Dakarun rundunar Operation FANSAN YAMMA sun kashe ƴan ta’adda uku tare da ƙwato makamai da alburusai a jihar Zamfara.Rahoton kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ce sojojin sun gudanar da sintiri ne a ƙaramar hukumar Birnin Magaji, inda suka bi ta ƙauyukan Birnin Tsaba da Tsanu zuwa Dumburum.Rahoton...






![Boko Haram members arrested in Edo [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Boko-Haram-members-arrested-in-Edo-PHOTO.jpg)








