All stories tagged :
Crime
Featured
An Kai Harin Jiragen Sama Marasa Matuƙa Kan Sansanin Sojin Amurka...
Jami’an tsaro a ƙasar Iraƙi sun ce an kai hari da jiragen sama marasa matuƙa kan wani sansanin sojin Amurka da ke kusa da filin jirgin sama na Bagadaza, babban birnin ƙasar.Rahotanni sun bayyana cewa gobara ta tashi sosai a cikin sansanin bayan harin. Sai dai har yanzu babu...














