Edward Buba daraktan yaɗa labarai na ma’aikatar tsaron Najeriya ya ce sojoji huɗu ƴan ta’adda suka kashe ranar Lahadi a wani harin kwanton ɓauna da aka kai musu. A wata
Edward Buba daraktan yaɗa labarai na ma’aikatar tsaron Najeriya ya ce sojoji huɗu ƴan ta’adda suka kashe ranar Lahadi a wani harin kwanton ɓauna da aka kai musu. A wata
Dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai sun samu nasarar kashe, Tahir Baga wani jigo kuma kwamanda a ƙungiyar Boko Haram a cigaba da farmakin da suke kaiwa maɓoya
Jami’an bijilante a jihar Legas sun samu nasarar kama wasu ƴan uwa biyu dai-dai lokacin da suke sace wayar wata na’urar bada hasken wutar lantarki wato taransifoma. An kama mutanen
Wani jami’in hukumar kwastam ya harbe kansa har lahira a gidansa dake unguwar Farm Centre a cikin birnin Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa
Wani jami’in hukumar kwastam ya harbe kansa har lahira a gidansa dake unguwar Farm Centre a cikin birnin Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar, Abdullahi Haruna Kiyawa
Peter Obi ɗantakarar shugaban ƙasa a jam’iyar LP a zaɓen shekarar 2023 ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar a. Abuja ranar Litinin. Atiku da ya yi takarar shugaban
Alhaji Wosai wani mamba a ƙungiyar ƴan ta’addar Boko Haram ya miƙa kansa ga dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai. Rahotanni sun bayyana cewa ɗan ta’addar ya miƙa
Hukumar NMDPRA dake lura da tacewa tare rarraba man fetur da iskar gas ta rufe gidan man Botoson Oil and Gas LTD dake jihar Taraba. A cikin wata sanarwa hukumar
A ranar Asabar ne wani jirgin sama mallakin kamfanin Xejet ya zame daga kan titin filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos. Hukumar NSIB dake karewa tare binciken haɗura a
Abdulwahab Mohammed babban lauyan tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya nemi babbar kotun tarayya dake Abuja da ta bashi makonni huɗu domin ya nemo mutumin da yake karewa. Mohammed
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da cewa ɗalibai 9 aka tabbatar sun ɓace bayan da wasu ƴan bindiga suka kai farmaki Jami’ar Kimiya da Fasaha ta Confluence dake Osara a
Aƙalla mayaƙan Boko Haram biyu ne suka miƙa kansu ga dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai a yankin gabashin jihar Borno. Mayaƙan biyu Awana Malam Kurama da Tahir
Isa Dogonyaro wakilin al’ummar ƙananan hukumomin Garki da Baɓura a majalisar wakilai ta tarayya ya rasu. Ɗaya daga cikin abokan aikin marigayin a majalisar tarayya, Bello El-Rufai ya sanar da
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin tsohon ministan harkokin sufurin jiragen sama, Hadi Sirika da kuma wasu mutane uku kan kuɗi naira miliyan 100 kowannen su.
Wata Babbar Kotun Tarayya dake Abuja ta hana jam’iyar PDP dakatar da Umar Damagum daga matsayinsa na shugaban riƙon jam’iyar. Mai Shari’a Peter Lifu shi ne ya bayar da umarnin
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki da ya kai ƙasashen Saudiya da Nezaland. A ranar 22 ga watan Afrilu ne shugaban ƙasar ya bar birnin
Gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan wata doka za ta tilastawa masu yin aure yin wasu gwaje-gwajen lafiya gabanin a ɗaura musu aure. Gwamnan ya
Jami’an ƴan sanda sun samu nasarar kama wasu masu garkuwa da mutane bayan da suka buge da sharar bacci a lokacin da suke tsare da wasu mutane da suka sace.
Gwamnatin jihar Adamawa ta tsawaita lokacin komawar ɗaliban jihar makarantunsu domin fara zangon karatu na uku saboda annobar cutar ƙyanda. A wata sanarwa ranar Litinin, A’isha Umar babbar sakatariyar ma’aikatar
Dakarun sojan Jamhuriyar Nijar sun samu nasara kama gawurtaccen ɗan fashin dajin nan mai suna Kachalla Mai Daji a garin Illela dake kan iyakar Najeriya da Nijar. Kachalla Mai Daji