Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing Grace Estate da ke Elepe a
Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing Grace Estate da ke Elepe a
Wasu ‘yan bindiga sun harbe Bako Bala, shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Suru a jihar Kebbi, a yayin wani yunkurin yin garkuwa da shi a gidansa. A cewar Zaidu
Justis Evelyn Maha ta Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayar da umarni da ya hana Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa, wanda aka fi sani da VIO daga tsayarwa,
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama wasu haramtattun abubuwa da suka kai kilogiram 1,045.93 tare da kama mutane
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) ta bayar da wa’adin kwanaki 15 ga gwamnatin jihar Kano, inda ta bukaci a magance koke-kokensu ko kuma su shiga yajin aikin.
Iran ta kai wani gagarumin harin makami mai linzami kan Isra’ila a ranar Talata, wanda ya sa kakakin rundunar sojin Isra’ila (IDF), Rear Admiral Daniel Hagari, ya yi kira ga
Wata kotun Taliban a lardin Faryab na arewacin Afghanistan ta yi wa wata mace bulala 30 a gaban jama’a tare da yanke mata hukuncin watanni shida a gidan yari saboda
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun kai wani samame da tsakar dare a kan gidajen kwanan dalibai na Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato
Kotun majistare ta Badagry da ke Legas a ranar Alhamis, ta bayar da umarnin tsare wani matashi dan shekara 28, Stanley Amos, da ake zargi da lalata wata yarinya ‘yar
Mai shari’a Haleemah Salman ta babbar kotun jihar Kwara da ke zamanta a Ilorin a jiya ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane biyar da ke fuskantar
Gwamnatin tarayya ta kara yawan alawus din masu yi wa kasa hidima (NYSC) zuwa N77,000 duk wata, daga Yuli 2024. Wannan ci gaban ya biyo bayan kafa dokar mafi karancin
Mai shari’a Rahman Oshodi na kotun laifuffukan lalata da cin zarafin cikin gida a jihar Legas da ke Ikeja ya yanke wa wani matashi mai suna David Charles hukuncin daurin
Rahotanni da ke fitowa daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa an yi nasarar kawar da wani fitaccen dan bindiga a jihar Zamfara, Kachalla Sani Black. ‘Yan bangan da
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Litinin ta yi watsi da karar da ke neman tsige tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban
Dakarun runduna ta 6 ta sojojin Najeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin barayin man fetur ne, tare da cafke wasu 18 a wani samame daban-daban na yaki
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a yankin Ibeju-Lekki da ke jihar a
Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waɗanda suka rubuta jarabawar suka samu kiredit biyar
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba shi ne mafita ba illa daukar
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayar da gudummawar Naira biliyan daya ga al’ummar Sokoto, domin rage radadin wannan annoba. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da
Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a coci-coci a Bakinpah-Maro da ke karamar