Matan Gbajabiamila da Kashim Shetttima sun kai ziyara wa Ganduje

Hajiya Nana, uwargidan mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, a ranar Laraba, ta jagoranci tawagar shugabannin mata na Renewed Hope Initiative a ziyarar hadin kai da suka kai a sakatariyar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa a Abuja.

Tawagar ta hada da uwargidan kakakin majalisar wakilai, Hajiya Fatima;  uwargidan shugaban majalisar dattawa, Ekaette Akpabio;  uwargidan shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin kasar Salamatu Gbajabiamila da matan ministoci da dama a gwamnatin mai ci.

More from this stream

Recomended

Kotun Tarayya Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaban ADC

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark. Kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan majalisar wakilai, Leke Abejide, ya shigar kan shugabancin jam’iyyar, inda ta bayyana cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar siyasa. Mai […]