Hoto: Tinubu ya samu sarautar gargajiya a Birnin Gwaro

Mai martaba sarkin Birnin Gwari ya nada dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu sarautar Badakaren Birnin Gwari.

More from this stream

Recomended