Kwamishinan ƴan sandan jihar Anambra, Obono Itam ya ce an ceto wasu yara huɗu da aka sato su daga wurin iyayensu a jihar Bauchi aka kuma sayar da su ga
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Anambra, Obono Itam ya ce an ceto wasu yara huɗu da aka sato su daga wurin iyayensu a jihar Bauchi aka kuma sayar da su ga
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya karyata rahotannin da ke cewa ya sauya sheƙa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa Peoples Democratic Party (PDP). A wani saƙo da
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Injiniya Muhammad Diggol, Kwamishinan Ma’aikatar Kulawa da Ayyuka da Bibiya. Wannan murabus ya fara aiki nan take. Sanarwar hakan
Rundunar sojan saman Najeriya ta kashe ƴan ta’addada dama a wani farmaki da ta kai da jiragen yaƙi a Dajin Alawa dake ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Neja. Zagazola Makama
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce jami’anta sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kuma ceto wasu mutane hudu bayan da aka
Wasu ƴan bindiga da suka fito daga Najeriya sun kashe a ƙalla sojojin ƙasar Kamaru biyar a ƙauyen Bakinjaw dake kan iyakar ƙasashen biyu. Aka Martin Tyoga wani ɗan majalisa
Rundunar ƴan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar jami’anta biyu a wata musayar wuta da aka yi da wasu ƴan bindiga a ƙauyen Natsini dake ƙaramar hukumar Argungu ta
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci tawagar gwamnatin jiharsa zuwa Jihar Bauchi domin mika ta’aziyya ga Gwamna Bala Mohammed, wanda ya rasa abokiyar zaman mahaifiyarsa kwanan nan. A
Kungiyoyin bokaye a Jamhuriyar Nijar sun yi alkawarin amfani da karfin aljannunsu wajen yakar duk wasu kasashen waje da ke yi wa kasarsu zagon kasa. Wannan bayani ya fito ne
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai a ranar Alhamis ya ziyarci gidan gyaran hali dake jihar Kaduna inda ya duba tsohon shugaban ma’aikatansa, Bashir Sa’idu wanda aka tsare shi
Mutanen da basu gaza 7 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kaltungo-Cham dake jihar Gombe. Mr Samson Kaura kwamandan shiyar Gombe na Hukumar
Rundunar Ƴan sandan jihar Ribas ta ce jami’anta sun kama wani mai suna, Andrew Nwanna matukin motar taksi mai shekaru 44 da ake zarginsa da yiwa fasinjojinsa mata fashi. A
Rundunar ƴan sandan jihar Benue ta kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da hannu a kisan wata tsohuwar mata wacce ake zargi mayya ce a ƙauyen Egba dake ƙaramar
Aƙalla mayaƙan ƙungiyar ISWAP bakwai ne aka rawaito sun mutu bayan da wani bam da suke ƙoƙarin ɗanawa ya tashi da su a jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa bayanai
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra, ta ce jami’an tsaro bakwai ƴan bindiga su ka kashe a yankin Ihiala dake jihar. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Tochukwu Ikenga
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ce ‘yan Najeriya kada su taba cire rai game da makomar kasar duk da wahalhalun tattalin arzikin da ake ciki. A wata hira da
Wata mata da ’ya’yanta sun tsallake rijiya da baya a jihar Jigawa bayan wata mota da ta sauka daga kan hanya ta kutsa kai cikin wani gida, lamarin da ya
Segun Olowookere, wani mazaunin jihar Osun wanda aka yanke masa hukuncin kisa saboda zargin satar kaza da ƙwai a shekarar 2010 ya fito daga gidan yari. A ranar 26 ga
Rundunar sojan Najeriya shiya ta 6 dake Fatakwal babban birnin jihar Ribas ta ce ta lalata haramtattun matatun mai 20 da a ƙalla ake tace gangan mai 20,000 tare da
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki samar da tsaro a rundunar Operation sun kama wata mata mai suna Shamsiya Ahadu da ake zargi da kai wa ƴan fashin daji makamai