Wani jirgin kasa dake kan hanyarsa ta zuwa jihar Ogun ya bi ta kan mutane biyar ciki har da wani matukin babura mai kafa uku bayan da babur din ya
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wani jirgin kasa dake kan hanyarsa ta zuwa jihar Ogun ya bi ta kan mutane biyar ciki har da wani matukin babura mai kafa uku bayan da babur din ya
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama mata da dama masu zaman kansu a wani mataki na tsabtace jihar kafin Azumin Ramadan. Hukumar ta kai samame ne a gidajen da
Hakkin mallakar hoto Nigeria Presidency Image caption Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Shari’a Abubakar Malami da ya shiga maganar Zainab Aliyu, ‘yar Najeriyar nan da ke tsare a
Mutane biyar ne suka mutu a wani hadarin mota da ya faru ranar Lahadi akan babbar hanyar Auchi zuwa Okene. Kwamandan rundunar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya,FRSC a jihar Edo,
Wasu yanbindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sunyi awon gaba da wani babban soja,matarsa da kuma yayansu biyu akan hanyar Wukari zuwa Ibbi dake jihar Taraba.
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya,CAN ta shawarci gwamnatin tarayya da ta sako jagoran kungiyar Shi’a a Najeriya, Ibrahim Elzakzaky da tsohon mai bawa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro kanal Sambo
Lamarin garkuwa da mutane domin kudin fansa ya sake dawowa gadan-gadan a yankin Niger-Delta mai arzikin Mai. A ‘yan kwanakin nan ne aka sace wasu manyan ma’aikatan kamfanin Mai na
A wata zantawa da Muryar Amurka ta yi da tsohon gwamnan mallam Isa Yuguda, ya bayyana cewa wannan batu ba haka yake ba, domin kuwa har ya zuwa yanzu yana
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid ta yi rashin nasara a gidan Rayo Vallecano da ci 1-0 a wasan mako na 35 a gasar cin kofin La Liga da
Photo: Zainab Habibu Aliyu Labarin Zainab Habibu Aliyu daliba a Maitama Sule University Kano ya sani takaici matuka da bakin ciki. Zainab sun shirya tare da mahaifiyar ta da yanuwanta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Arsenal ta kara barar da damar shiga cikin ‘yan hudun farko a gasar Premier, bayan da Leicester City ta doke ta 3-0 a karawar mako
Hakkin mallakar hoto Getty ImagesImage caption Sama da jami’an zabe 270 ne suka mutu a kasar Indonisiya bayan sun tagayyara daga kirga kuri’un miliyoyin ‘yan kasar da suka jefa. An
Hakkin mallakar hoto Getty Images Gwamnatin jihar Gombe ta saka dokar hana fita a birnin jihar bayan an samu fargabar tashin hankali a jihar. Rahotanni sun bayyana cewa an samu
Wasu ma’aikatan kamfanin mai na Shell su biyu sun fada hannun masu garkuwa da mutane a jihar Rivers. Har ila yau masu garkuwar sun kashe jami’an ƴansanda biyu dake yiwa
Hakkin mallakar hoto Getty ImagesImage caption Shell na aikin hakar man fetur da sarrafa iskar gas a yankin Neja Delta ‘Yan sandan sun tabbatar da sace wasu manyan ma’aikatan babban
Hakkin mallakar hoto iSNA Image caption Jarumi kuma Mai tallan tufafi Mohammad Reza Golzar na gabatar da shirin Mai Rabo-Ka-Dauka Gidan talbijin na kasar Iran ya yi dakatarwar wucin gadi
A ‘yan kwanakin baya ministan tsaron Najeriya Mansur Dan Ali, yayi zargin cewa akwai wasu manyan sarakunan gargajiya a jihar Zamfara dake hulda da ‘yan bindigar jihar masu kai hare-hare
Hakkin mallakar hoto Nigeria Presidency Image caption Shugaba Muhammadu ya bayar da taimakon ne bisa kokon barar da Guinea ta miko masa Shugaba Muhammadu ya bai wa kasar Guinea Bissau
Kasar Saudiyya ta bada hasken yiyuwar gina matatar mai, mai zaman kanta a Najeriya. Khalid Al-falih ministan makamashi, masana’antu da kuma albarkatun kasa shine ya bada wannan haske ya yin
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kocin Ingila Gareth Southgate ne ya mika wa Raheem Sterling kyautar Dan wasan gaba na Manchester City Raheem Sterling ya bayyana cewa yana so ya