Hakkin mallakar hoto Broes syd Wasu da ba a san ko su waye ba, sun cire hancin butun butumin Zlatan Ibrahimovic, wanda aka aje a wajen filin wasa na Malmo
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Broes syd Wasu da ba a san ko su waye ba, sun cire hancin butun butumin Zlatan Ibrahimovic, wanda aka aje a wajen filin wasa na Malmo
Wasu manyan dattawan arewa za su jagoranci sulhu tsakanin masarautar Kano da kuma gwamnatin jihar, karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Janar Abdussalami Abubakar. Dattawan sun kafa kwamiti na mutum 10
WASHINGTON D.C. — Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun yi yunkurin kai wani hari a yammacin ranar Lahadi da ta gabata, wanda rundunar sojin Najeriya ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption ‘Yan sanda na neman kama wani daga cikin masu zanga-zanga An yi dauki ba dadi tsakanin ‘yan sanda da masu zanga-zangar goyon bayan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ministan yada labaran Najeriya, Lai Mohammed Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da wani rahoton Amurka da ke zarfin gwamnatin kasar da tauye ‘yancin
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar kwallon kafa ta Afirka, CAF ta bayyana ‘yan kwallo uku da za a zabi gwarzon da babu kamarsa a 2019. Cikin ukun da ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Shugaban Faransa Emmanuel Macron, da takwaransa Alassane Ouattara na Cote d’Ivoire sun sanar da matakin kirkirar kudin bai-daya na kasashen yammacin Afrika wanda zai kawo
Hakkin mallakar hoto Getty Images Shugabannin kasashen yammancin Afirka sun yi taro a Najeriya kan magance matsalar tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa a yankin. Ana sa ran
A yayin wata hira da BBC, shugaban kungiyar Kadariyya na Afrika Sheikh Karibullah Sheikh Nasir Kabara, ya ce kungiyar ta samo asali ne tun zamanin Sheikh Abdulkadir Jilani wanda ya
Majalisar dokokin Birtaniya ta jefa kuri’ar amincewa da dokar ficewar kasar daga Tarayyar Turai bayan kusan shekaru 50, da gagarumin rinjaye. Kwanaki takwas bayan lashe zaben Jam’iyyar Conservative ta Boris
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wasu ‘yan kasar Nijar ba sa maraba da ziyarar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, wadda ya shirya kai wa kaburburan sojojin Nijar 71 da suka
Tauraruwar Dennis na haskawa sosai a gasar Zakarun Turai Club Bruges na Belgium na neman yuro miliyan 30 ga dan wasan gabanta Emmanuel Dennis na Najeriya. (Foot Mercato, via Leicester
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Shugabanin kasashen kungiyar G-5 Sahel a taron Bamako na kasar Mali Birtaniya da Amurka sun gaya wa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kamfanin jiragen sama na Boeing zai dakatar da kera samfurin jiragensa na 737 Max a farkon shekarar 2020 mai kamawa. A baya Beoing ya cigaba
Hausawa na amfani da karin magana da azancin magana badan-daban domin nuna kwarewa da iya salon zance a yayin magana. Sai dai a lokuta da dama wasu karin maganar kan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hellas Verona ta sanar da cewar likitoci sun tabbatar da cewar dan kasar Ghana, Emmanuel Agyemang Badu zai iya ci gaba da buga mata tamaula.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Vladimir Putin na shirin bikin cikarsa shekara 20 yana shugabantar Rasha a matsayin firai minista da shugaban kasa, shugabanci mai cike da rikici da manyan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Bayan da aka raba jadawalin gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League ranar Litinin, Real ta maida hankalin kan tunkarar fafatawa da Barcelona. A
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ozil ya ce Musulmin Uighur “jarumai ne masu yaki da zalunci” Dan wasan tsakiyar Arsenal Mesut Ozil ya soki kasar China kan yadda
Hakkin mallakar hoto ZINYANGE AUNTONY Image caption Gwamnatin Zimbabwe na kokarin gabatar da kudurin doka da zai bai wa matan da aka ci zarfinsu ta internet kariya Cin zarafi a