Gwamnatin Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai ‘informants’ fiye da 100 tun bayan katse layukan sadarwa a faɗin jihar. Gwamnan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gwamnatin Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama masu kwarmata wa ƴan bindiga bayanai ‘informants’ fiye da 100 tun bayan katse layukan sadarwa a faɗin jihar. Gwamnan
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Cristiano ya ci kwallo na 136 a Champions League shine kan gaba a zura kwallaye a gasar Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 136
Asalin hoton, Getty Images Lionel Messi da Neymar suna cikin ‘yan wasan Paris St Germain da za su kara da Club Brugge a Champions League ranar Laraba. PSG za ta
Ko a watan Oktoban 2019 an kai hari gidan yarin Koton-Karfe da ke jihar Kogin, inda fursunoni 153 suka gudu Shugaban hukumar kula da gidajen yari a Najeriya Halliru Nababa
Cristiano Ronaldo yana cikin ‘yan wasan Manchester United da za ta kara da Young Boys ranar Talata a Champions League. United za ta ziyarci Young Boys domin buga wasan farko
Asalin hoton, Zamfara Gov Gwamnan Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya Bello Matawalle ya ce ‘yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu a baya, yanzu
WASHINGTON D.C. — Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya nuna girmamawa tare da mika sakon jimami ga iyalan wadanda harin 11 ga watan Satumba ya rutsa da su
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai kai ziyara zuwa Jihar Imo da ke kudu maso gabashin ƙasar a ranar Alhamis, ɗaya daga cikin jihohin da masu fafutukar kafa Biafra ke
Asalin hoton, ANADOLU AGENCY Bayanan hoto, Magoya bayan shugaban na Brazil sun ayyana kotun kolin da majalisar dokoki a matsayin ‘yan kama-karya Babban alkalin kotun kolin Brazail, Luiz Fux, ya
Wasu jarirai mata biyu ƴan shekara guda da aka haifa da kai a manne, sun yi tozali da juna a karon farko tun bayan samun nasarar raba su da aka
Gwamnan jihar Yobe da ke arewa maos yammacin Najeriya Alhaji Mai Mala Buni ya yi kira ga al`umma da ta yi maraba da miƙa-wuyan da mayaƙan Boko Haram ke yi,
Asalin hoton, Getty Images Kungiyoyin Premier League shida sun hana ‘yan wasan Brazil zuwa buga wa tawagar wasannin shiga gasar kofin duniya a Satumba. Tawagar Brazil za ta kara da
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Cristiano Ronaldo ya amince da komawa Manchester United, ko Kylian Mbappe zai koma Real Madrid a bana? Kungiyiyon Premier League sun kashe kusan fam
Asalin hoton, Barcelona FC Barcelona ta doke Getafe 2-1 a wasan mako na uku a gasar La Liga da suka fafata a Camp Nou ranar Lahadi. Minti biyu da fara
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Yarjejeniyar Mbappe za ta zo ƙarshe a PSG nan da Yunin 2022 Real Madrid ta miƙa tayin yuro miliyan 160 don sayen ɗan wasan
Asalin hoton, AFP Korayen tsaunukan yankin Tizi Ouzou na Aljeriya, masu lulluɓe da lambun zaitun da bishoyi masu cikar ganye, yanzu wutar daji sama da ɗari ta lalata su cikin
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Mayakan Taliban Rahotannin da ke fitowa daga birnin Kabul na Afghanistan na cewa mayaƙan Taliban sun shiga farautar yan ƙasar da suka shafe tsawon
VOA Hausa— Gwamnatin jihar Kano ta musanta wasu rahotanni da ake dangantawa da uwargidan gwamna Farfesa Hafsat Umar Ganduje inda ake cewa ta ce Murtala Sule Garo ne zai maye
Asalin hoton, AFP A jerin maƙalolinmu daga marubuta ƴan Afrika, ƴar jaridar Najeriya kuma marubuciya Adaobi Tricia Nwaubani ta duba ƙarfin ikon Twitter da matakin gwamnatin Najeriya na son kawo
Paula Adamo Idoeta BBC News Brazil Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Suna cike da buri nasu na kansu mai tarin yawa Su ne wadanda aka haifa a zamanin da