An gudanar da jana’izar mutane 26 da suka mutu a sanadiyar hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Mummunan hatsarin Ya faru ne a kauyen Dadin Mahe dake
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
An gudanar da jana’izar mutane 26 da suka mutu a sanadiyar hatsarin kwale-kwale a karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Mummunan hatsarin Ya faru ne a kauyen Dadin Mahe dake
Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wasu mutane da suka kware wajen aikata sojan gona a jihohin Lagos da Ogun. A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar ta
‘Yan bindiga sun sace ɗaliban Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya mata huɗu ranar Talata da dare a Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya. Wani mazaunin yankin ya faɗa wa BBC cewa
An fara da zaben shi ne a matsayin mataimakin Buhari a shekarar 2015. Osinbajo ya bayyana hakan ne bayan an shafe watanni ana cece-kuce kan ko zai gaji ubangidansa ko
‘Yan uwan fasinjan da aka sace a jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna sun ba gwamnatin tarayya wa’adin sa’o’i 72 da ta gaggauta kubutar da ƴan uwansu da ke hannun
Bayanan da ke fitowa daga Jihar Filato da ke tsakiyar Najeriya sun nuna cewa an kashe mutum 135 yayin wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai a wasu ƙauyuka ranar
Ministan harkokin sufuri, Rotimi Amaechi ya sanar da aniyarsa ta shiga takarar shugaban kasa a zaben 2023. Kawo yanzu dai Amaechi ne mutum na farko cikin masu rike da mukami
Tun ma dai gabanin babban taron jam’iyyar ta yi ta fuskantar rigingimu a rassanta na jihohi irin su Kano, kebbi, Bauchi, Ogun da sauransu. Amma a cewar shugaban jam’iyyar na
Gwamnatin ta ce an samu matsala ne a babban layin samar da lantarki na ƙasa. Wata sanarwar daga ofishin ministan lantarki na Najeriya Injiniya Abubakar Aliyu ta ce ana gudanar
Sojojin Najeriya sun ce sun kashe ɗaya cikin manyan kwamandojin Iswap da wasu mayaƙa a wani farmaki a arewa maso gabashi. Sojojin sun ce sun kashe kwamandan mai suna Abubakar
Alkalin babbar kotun tarayya a Najeriya, John Tsoho ya fitar da wata sanarwa mai taken “sabbin shawarwarin aiki kan sauraron kararrakin ta’addanci” da ke bayyana yadda kotun za ta rika
Yan bindiga da suka kai hari kan jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun sako shugaban Bankin Manoma, Alwan Hassan. Maharan sun sako shi ne bayan da
Tsohon gwamnan jihar Lagos kuma mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Kaduna. Ziyarar tasa dai bata rasa nasaba
Wani rahoton kungiyar oxfam ya ayyana cewa mutane miliyon 27 na fuskantar karancin abinci a kasashen Afurka ta yamma kuma akwai yiwuwar samun karuwar wasu mutane miliyon 11 da za
Asalin hoton, Getty Images Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta ce jazaman ne jam’iyyun siyasar ƙasar su yi aiki sau da ƙafa da tsarin dimokraɗiyya a cikin
Wannan na zuwa ne lokacin da al’ummomi a jihar Sakkwato dake arewa maso yammacin kasar ke ci gaba da fuskantar hare-haren ta’addanci. Lokacin azumin Ramadan da hankulan Musulmi suka karkata
A wani taron manema labarai da ya kira a birnin Yamai ne Shugaban Nijer Mohamed Bazoum ya bayyana nasarorin da ya samu a cikin shekara daya na mulkinsa. Ko da
Sheikh Nuru Khalid a cikin hudubarsa ta ranar Juma’a 1 ga watan Afrilu, ya caccaki gwamnati kan kasa magance matsalar tsaro da kuma yawaitar kashe-kashe a Najeriya. A cikin hudubar,
Fasinjojin da ke ke cikin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka kai wa hari a kan hanyarsu ta zuwa Kaduna daga Abuja sun bayyana yanayi irin na dimauta da suka