Asalin hoton, Emma Hermansson Bayanan hoto, An ba wa BBC wannan hoton na wani mutum da ke kallon batsa a cikin motar bas ta haya Bronwen Reed na zaune a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, Emma Hermansson Bayanan hoto, An ba wa BBC wannan hoton na wani mutum da ke kallon batsa a cikin motar bas ta haya Bronwen Reed na zaune a
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya gana da shugabanni hukumomin tsaro dake jihar da kuma na Kungiyar Kiristoci ta CAN,Nuhu Iliya. Ganawar ta su na zuwa ne bayan kisan
Kungiyar manyan dillalan man fetur ta kasa a Najeriya ta yi barazanar dakatar da siyar da man fetur a faɗin ƙasar, har sai hukumar da ke daidaita farashin man fetur
Dr. Christopher Piwuna mataimakin shugaban kungiyar ASUU ta kasa, ya bayyana cewa bayan wani zama na kwamitin shugabannin kungiyar ne suka yanke shawarar tsawaita yajin aikin. Ya kuma ce babban
Bayanan hoto, ASUU ta ce ba ta ji daɗin yadda kwamitin da gwamnatin tarayya ta naɗa don warware matsalar ya nuna halin ko in kula kan batun ba Ƙungiyar malaman
Shugaban Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guitteres na ziyarar aiki a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Babban sakataren na ziyartar jihar ne domin duba halin da yan gudun hijirar da rikicin
Wasu yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun kai hari kan wata motar dakon kudi a jihar Imo. Rundunar yan sandan jihar ce ta tabbatar da faruwar
Jami’an yan sanda sun samu nasarar kama masu safara da sayar da makamai a jihar Filato dama wasu sassan kasarnan. An kama mutanen tare da bindiga kirar AK-47 guda hamsin
Mutane da yawansu ya tasamma 100 ne suka mutu a wata gobara da ta tashi a wasu haramtattun matatun mai biyu dake kusa da juna a jihar Imo dake yankin
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta kori,Yakubu Dogara daga kan kujerarsa inda ta ayyana kujerar a matsayin wacce babu kowa akai. Dogara wanda yake wakiltar kananan hukumomin Dass/Bogoro a
A ci gaba da yakin da take da ‘ƴan kungiyar Boko Haram a Arewa maso gabas, rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta ce tayi nasarar ceto mata shida daga hannun
Fadar shugaban kasar Najeriya ta kare matakinta na yi wa wasu tsofaffin gwamnonin kasar wadanda ke tsare a gidan yari saboda cin hanci da rashawa afuwa. Wata sanarwa da mai
“Shekarunka nawa?” Wannan tambaya ce wadda amsarta a bayyane take. Sai dai a Koriya ta Kudu, amsa wannan tambayar na tare da sarkakiya. A Koriya ta Kudu, ana daukar jariri
Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya, ta sanar cewa ta Kama wasu jiragen ruwa goma sha biyu, da ke dakon mai da aka sato a yankin Neja Dalta, a wani samamen
Tsohon shugaban jam’iyar APC na riko Mai Mala Buni da kuma ministan sufuri Rotimi Amaechi sun ziyarci shugaban jam’iyar APC na kasa Abdullahi Adamu a gidansa dake birnin Keffi a
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da yayi safarar ganyen tabar wiwi daga jihar Edo zuwa jihare. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar,