Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun sace Mallam Yakubu Lawal Kwamishinan Yada Labarai Al’adu da Yawon Bude Ido na jihar Nasarawa. Rahotanni sun nuna cewa
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wasu yan bindiga da ba a san ko suwaye ba sun sace Mallam Yakubu Lawal Kwamishinan Yada Labarai Al’adu da Yawon Bude Ido na jihar Nasarawa. Rahotanni sun nuna cewa
Babban sifetan yan sanda na kasa, Usman Baba Alkali ya karrama,SP Daniel Itse Ama babbban baturen yan sanda na ƙaramar hukumar Nasarawa dake jihar Kano. Amah wanda aka rawaito yaki
Magoya bayan jam’iyar PDP 616 ne suka sauya sheka daga jam’iyar ya zuwa jam’iyar APC a karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe. Jigo a jam’iyar ta PDP a Dukku, Alhaji
Jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara a yakin da suke da yan bindiga bayan da sojojin kasa da na sama suka kashe Yan bindiga da dama a wani farmaki da
Matukar ba a samu sauyi daga baya ba to kuwa tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye zai ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Filato ta Tsakiya
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ce har yanzu Najeriya ba ta kai matakin da yakamata ace ta kai ba a yanzu. A cewar Obasanjo duk wanda ya ce komai
Yan bindiga da suka yi garkuwa da fasinjojin jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun kara sako mutanen 7 daga cikin mutanen da su kai garkuwa da
Farashin gangar danyen mai ya fado kasa da dala $95 a ranar Talata. Faduwar tasa na zuwa ne biyo bayan saka ran da ake na dawowa da cigaba da tattaunawa
Tshoshon shugaban kasa, Gudluck Jonathan da kuma shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Mahmoud Yakubu suna kasar Kenya domin sanya idanu akan yadda zaben shugaban kasar ke
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake yaki da yan ta’addan Boko Haram a yankin arewa maso gabas sun kashe Alhaji Modu daya daga cikin gawurtaccen mayakan Boko Haram. A cewar Zagazola
Hukumar NDLEA dake yaki da masu sha da fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar kama wata mata ɗauke da kwayar Tramadol a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja. Matar
Main neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya karbi bakuncin jakadiyar Birtaniya a Najeriya, Catriona Laing. Jakadiyar ta ziyarci Kwankwaso ne a gidansa dake Abuja.
Shugaban jam’iyar APC na kasa, Absullahi Adamu ya shawarci yan jam’iyar da su hada kai su yi aiki tare domin tabbatar da samun nasarar jam’iyar a zaben 2023. Adamu yayi
Shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya shawarci yan jam’iyar da su hada kai su yi aiki tare domin tabbatar da samun nasarar jam’iyar a zaben 2023. Adamu yayi
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum a ranar Laraba, ya ziyarci wasu gonaki 10 dake kananan hukumomin hudu a wajen birnin Maiduguri. Kananan hukumomin sun hada da Maiduguri Metropolitan Council,

Matasan sun kone ginin ne kan zargin cewa mutumin da ya mallaki dakin ajiye gawarwakin sana cirewa tare da safarar sassan jikin dan adam. Matasan kauyen Ndiolumbe dake karamar hukumar
Mustapha Imam daya daga cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da yan bindiga suka sace ya ce yana duba lafiyar yan bindigar lokacin da yake hannunsu. A yaune dai yan bindigar