Jami’an hukumar kwashe shara ta jihar Lagos sun kama wasu masu kwashe shara da basu da rijista inda aka ƙwace kurar aikinsu. Hukumar ta gudanar da kamen ne ga yankin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jami’an hukumar kwashe shara ta jihar Lagos sun kama wasu masu kwashe shara da basu da rijista inda aka ƙwace kurar aikinsu. Hukumar ta gudanar da kamen ne ga yankin
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce an kama mutane akalla 2,077 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a ciki da wajen jihar a cikin shekara guda, tsakanin Yuli
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasara kama wasu bindigogi guda 55 da ba a kammala haɗasu ba a filin Jirgin Saman Murtala Muhammad dake Lagos. Da
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mai Shari’a Janet Galadima Gimba tare da ƴaƴanta huɗu a jihar Kaduna. Alƙaliyar tare da ƴaƴanta anyi garkuwa da su ne daga gidansu dake
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta ƙasa INEC ta ce an ƙona ofishin hukumar dake yankin Sankara a ƙaramar hukumar Ukum ta jihar Benue. A wata sanarwa ranar Laraba, Sam
A ranar Talata ne wata babbar kotun jihar Kano, ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, domin ci gaba da sauraren kararar da aka
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya ziyarci mutanen da suka jikkata a harin ƙunar baƙin wake da aka kai a jihar Borno. A ranar Asabar ne wasu mata da ake
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce mutane uku aka ceto daga cikin baraguzan ginin bene da ya ruguzo a yankin Garki dake birnin tarayya Abuja. Ƴan sanda sun
Wani bincike da aka gudanar a baya-bayan nan ya nuna cewa matsakaicin farashin iskar gas din girki a Najeriya ya yi sauko zuwa mafi karanci farashi cikin watanni hudu da
Yawan mutanen da suka mutu a harin ƙunar baƙin wake a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno sun ƙaru ya zuwa mutane 18. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar
Hukumar Alhazan jihar Niger ta ce karin daƴa daga cikin mahajjatan jihar ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya. A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, sakataren hukumar
Wata babbar mota dake ɗauke da shanu da dabbobi da za akai Enugu ta hantsila akan gadar sama dake kan titin Maiduguri a jihar Kano. Wasu rahotanni sun bayyana cewa
A safiyar ranar Asabar ne wani dan kunar bakin wake ya kai hari a wani daurin aure a garin Gwoza na jihar Borno, inda ake fargabar mutuwar mutane da dama.
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wasu mutane 143 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ‘yan fashi da makami a sassa daban-daban na jihar a
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aikin yaƙi da ƴan ta’adda a jihar Sokoto sun samu nasarar daƙile yunkurin yin garkuwa da mutane inda suka kashe ƴan ta’adda huɗu da kuma
Micah Sulaiman limamin majami’ar St. Raymond Catholic Church dake Damsa a Gusau jihar Zamfara ya roƙi a taimake shi domin ya samu ƴanci. A wani fefan bidiyo mai tsawon daƙiƙa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Hajiya Halima Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa, Dauda Adamu da aka fi sani da Rarara. Rahotanni sun nuna cewa an yi awon-gaba da
Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke Abuja, ranar Alhamis. El-Rufai ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa na
Daga Sabiu Abdullahi Wani abu da zai iya zuwa wa jama’a da yawa da mamaki shi ne yadda fitaccen dan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen addabar jama’a
A ranar Talata 25 ga watan Yuni wasu ƴan ta’adda sun kai harin kwanton ɓauna a Tassia Sun Badjo a jihar Tillaberi dake Jamhuriyar Nijar inda suka kashe sojoji 21