Yan bindiga sun kashe wani dan sanda tare da wasu mutane biyu a wani harin kwanton bauna da suka kai wa jami’an tsaron dake aikin sintiri a karamar hukumar Doma
Yan bindiga sun kashe wani dan sanda tare da wasu mutane biyu a wani harin kwanton bauna da suka kai wa jami’an tsaron dake aikin sintiri a karamar hukumar Doma
Gwamnan jihar Kogi, Idris Ododo ya sanar da gano wasu tarin bindigogi da harsashi daga wasu maboyan batagari dake jihar. Da yake magana da yan jaridu a gidan gwamnatin jihar
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta sanar da kama wani mai suna, Muhammad Sani dan shekara 38 wanda ake zarginsa da yin safarar miyagun
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya yi rijista a matsayin dan jam’iyar APC. Kefas wanda ya karbi katinsa na jam’iyar a ranar Lahadi ya nuna godiyarsa kan kyakkyawar tarba da
Dakarun rundunar sojan Najeriya su samu nasarar dakile wani harin mayakan kungiyar yan ta’adda ta ISWAP da su ka kai kan wani sansanin soja dake Mairari a jihar Borno. Zagazola
Akalla mutane 17 aka rawaito wasu da ake zargi mayakan kabilar Jukun ne su ka kashe bayan da suka kai wani tsararren farmaki kan wani s yan gudun hijira dake
Fred Chukwuelobe mataimaki kan harkokin yada labarai ga Chris Ngige ya ce tsohon gwamnan jihar ta Anambra yana hannun hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati.
Yan sanda a jihar Benue sun samu nasarar kama wani gawurtaccen dan bindiga da ake zargi da kai wasu hare-hare kan jami’an tsaro a jihar Benue. Zagazola Makama masani dake
Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu Sinawa biyu daga wani wuri da su ke aikin ginin hanya a jihar Kwara. Mutanen na daga cikin ma’aikata yan kasar waje dake
Mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara biyu yan jam’iyar APC sun sanar da ficewa daga jam’iyar inda suka alakanta hakan da rarrabuwar kai a cikin jam’iyar da kuma zargin rashin adalci
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta da suka fito daga birged ta 12 sun ceto wasu mutane 6 daga hannun masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Yagba East dake
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da Aminu Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC). An rantsar da sabon shugaban ne a yayin wani gajeren biki da
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya ziyarci Nnamdi Kanu shugaban kungiyar IPOB wanda ke zaman kaso a gidan gyara hali dake jihar Sokoto. A watan da ya gabata ne babbar
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Chacho dake karamar hukumar, Wurno ta jihar Sokoto inda suka dauke wata amarya da kawayenta yan sa’o’i kadan kafin
Tsohon mai magana da yawun jam’iyar PDP na kasa, Olisa Metuh ya sanar da shigarsa jam’iyar APC inda ya yi zargin cewa PDP ta yi watsi da shi da dai-dai
Dakarun sojan rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu yan mata 12 da mayakan kungiyar ISWAP su
Mambobin kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa sun janye yajin aikin sai baba ta gani da su ke yi bayan da suka cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya. A ranar
Gwamnatin tarayya ta ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na nan kalau kuma ya fice daga ƙasar Guinea Bissau bayan da sojoji suka yi juyin mulki a kasar. A wata
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi marhabin lale da sakin dalibai 24 na Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu da wasu yan bindiga suka sace
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi rijista da jam’iyar ADC a hukumance. Atiku ya yi rijista da jam’iyar ta ADC tare da karɓar katin jam’iyar a mazabar Jada