Yan bindiga sun sace shugaban karamar hukuma a jihar Nasarawa

Wasu yanbindiga sun yi awon gaba da shugaban karamar hukumar Keffi ta jihar Nasarawa, Muhammad Baba Shehu da direban sa.

Yan bindigar sun samu nasarar bindige dogarinsa, Sajan Alhasan Habibu Nasir.

Lamarin ya faru ne a gundumar Gudi dake karamar hukumar Akwanga da misalin karfe 6:30 na yammacin ranar Juma’a lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa Lafia.

Dan sandan da aka kashe ya mutu ne a musayar wuta da yan bindigar.

More News

Sabon gwamnan Taraba ya tsige kantomomin ƙananan hukumomi

Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas ya amince da rusa kwamitin riko na kananan hukumomi goma sha shida na jihar nan take. Rushewar wanda ke kunshe...

Abba Kabir ya kori shugaban hukumar jin dadin alhazan Kano

Kasa da sa’o’i 24 da hawan kujerar shugabancin jihar Kano, da sanyin safiyar Talatar nan ne Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kori...

Governor Abba Kabir Yusuf Commits to Resolving Abubakar Dadiyata’s Abduction in Inaugural Address

In a recent tweet, Governor Abba Kabir Yusuf, newly inaugurated governor of Kano State, emphasized the importance of addressing the unresolved case of Abubakar...