Yadda ake fama da Maleriya a unguwannin Abuja

(BBC Hausa)

Mazauna wasu unguwannin mrasa galihu Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya sun koka game da karuwar yaduwar cututtuka karancin ababen more rayuwa da rashin cibiyoyin kula da lafiya.

Wani rahoto da wata kungiya mai suna Do Inspire, da ke bayar da shawarwari kan kiwon lafiya ta fitar, ya nuna cewa ana samun karuwar kamuwa da zazzabin cizon sauro da kashi 20 cikin dari a irin wadannan unguwanni.

Binciken ya nuna cewa ana samun kimanin mutum miliyan 100 da kan kamu da cutar maleriya, yayin da sama da 300,000 ke mutuwa kowace shekara sanadiyyar cutar a Najeriya. Wanda hakan ya zarta wadanda ke mutuwa sanadiyyar cutar HIV.

Zaharadden Lawan ya ziyarci daya daga cikin unguwannin na marasa galihu a Abuja kuma ya aiko da rahoto.

[ad_2]

More News

APC ta dakatar da Ganduje a matakin gunduma

Mambobin jam'iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. ...

Wani mutumi ya kashe mahaifiyarsa a kan kudi

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Osun sun kama wani mazaunin kauyen Kajola da ke kusa da Apomu a jihar mai suna Lukman Adejoju bisa...

Mayaƙan Boko Haram Biyu Sun Miƙa Kansu Ga Sojoji

Rundunar dakarun soja ta ƙasa da ƙasa wato Multi National Task Force(MNJTF) a turance shiya ta 3 dake Monguno a Najeriya ta bayar da...

Sojoji a birnin Ibadan  sun kama Æ´an fafutukar kafa Æ™asar Oduduwa

Dakarun rundunar sojan Najeriya  sun samu nasarar kama wasu mutane masu fafutukar kafa ƙasar Oduduwa a birnin Ibadan na jihar Oyo. Masu fafutukar sanye da...