Yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban wata makarantar firamare ta makiyaya dake Igbojaye a karamar hukumar Itesiwaju ta jihar Oyo inda suka bukaci a biya su miliyan 30
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban wata makarantar firamare ta makiyaya dake Igbojaye a karamar hukumar Itesiwaju ta jihar Oyo inda suka bukaci a biya su miliyan 30
Jam’iyar APC ta lashe zaɓen dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 18 da kansiloli 192 da aka gudanar a jihar Edo. Da yake sanar da sakamakon zaɓen ranar Lahadi, shugaban hukumar
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Jam’iyar APGA ta lashe zaɓen dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 21 na jihar Anambra. A ranar Asabar ne hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Anambra ANSIEC ta gudanar da
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya sun kama wasu mutane 9 da ake zarginsu da sayen kuri’a da kuma mallakar kuri’ar da aka riga aka dangwala. A wata sanarwa ranar Asabar,
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Bauchi BSIEC ta ayyana, Yunusa Muhammad ɗan takarar jam’iyar AAC a matsayin wanda ya lashe zaɓen kujerar kansila a mazaɓar Papa dake ƙaramar
Kotu ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da nasarar Usman Ododo a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kogi. A hukuncin da kotun ta zartar ranar Alhamis rukunin alƙalan kotun su
Israel Ayeni ɗantakar gwamnan jihar Ondo ƙarƙashin jam’iyar NNPP ya janye daga takarar da yake yi. A ranar 16 ga watan Nuwamba ne aka shirya gudanar da zaɓen gwamnan jihar.
Wasu yan bindiga sun kai hari gidan kwamishinan zaɓe na jihar Kogi dake Lokoja da tsakar daren ranar Alhamis. A cikin wata sanarwa da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta
Rundunar yan sandan jihar Sokoto ta haramta duk wani gangami ko jerin gwano gabanin ko kuma bayan sanar da hukuncin shari’ar zaɓen gwamnan jihar da za ayi a ranar Asabar.
Magoya bayan jam’iyyar All Progressive Congress mai mulkin Najeriya sun gudanar da wani tattaki a birnin Abuja, wanda suka ce sun yi ne domin nuna goyon baya ga demokuradiyya. Hakan