Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi, ya ayyana ranar Laraba 18 ga watan Fabrairu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Azumin Ramadan na shekarar 1447 Hijira, bayan tabbatar da ganin
Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi, ya ayyana ranar Laraba 18 ga watan Fabrairu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Azumin Ramadan na shekarar 1447 Hijira, bayan tabbatar da ganin
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Juma’a, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Mai taimaka wa shugaban ƙasa
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi da su fara duban watan Shawwal tun daga ranar Litinin. A wata sanarwa ranar Lahadi, Sambo Wali shugaban kwamitin bada
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar, ya fitar da sanarwar umurtar Musulmi da su nemi jinjirin watan Shawwal