An rawaito cewa ‘yan bindiga sun kashe wasu ‘yan sintiri uku daga karamar hukumar Shanga ta Jihar Kebbi yayin da suke kan hanyar dawowa daga Agwara ta Jihar Neja. Rahoton

Akalla mutane uku sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya afku a Gidan Gwamnatin Jihar Neja da ke Minna. An ce lamarin ya faru

Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta kama jami’ai 24, ciki har da tsohon Kwamandan hukumar a Jihar Niger, Suberu Aniviye, yayin da ake gudanar da bincike kan mutuwar

Wani da ya tsira daga mutuwar dimbin mutanen da ake zargi da aikin hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba a hannun Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC)
Akalla mutane 37 da ake zargi da haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba sun mutu yayin da suke tsare a hannun Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC)
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Neja ta yi kira da a ƙara tsaurara matakan tsaro a wuraren ibada, musamman lokacin sallar Juma’a da bautar ranar Lahadi. Kiran ya
Wata kotu a jihar Neja ta yanke wa wani matashi mai suna Aliyu Bala hukuncin ɗaurin shekara 13 a gidan yari bayan ta same shi da laifin yi wa wata

Akalla mutum biyar sun rasa rayukansu, yayin da wasu takwas suka jikkata sakamakon wani hatsarin mota da ya faru a yankin Agaie da ke jihar Neja. Jami’in Hukumar Ba da
Dakarun FOB AUDU da FOB BABANNA sun lalata wata maboyar da ake zargin ‘yan ta’adda na amfani da ita a yankin Borgu da ke Jihar Neja. Rahoton da masanin harkokin
Diocese na Katolika na Kontagora ya tabbatar da cewa an samu nasarar ceto dukkan dalibai da ma’aikatan makarantar St. Mary’s Catholic Schools da aka sace a Papiri, Jihar Niger, tare
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Neja ta kama mutum 10 da ake zargi da aikata fashi da makami, tashin hankali, mallakar makamai masu haɗari da kuma satar shanu a sassa
Adadin mutanen da suka rasa rayukansu a gobarar tankar mai da ta afku a garin Essa, karamar hukumar Katcha ta Jihar Neja, ya kai 57. Rahoto ya nuna cewa lamarin
Mutane da dama ne ake fargabar sun mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a wajejen yankin Essa dake kan titin Agaie-Bida a karamar hukumar Katcha ta jihar

Wata mata mai suna Amaye ta rasa rayuwarta a garin Kasuwan-Garba da ke Karamar Hukumar Mariga, Jihar Neja, bayan wasu matasa sun yi mata duka tare da kona ta, bisa