Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododoh ya jagoranci wasu matasa daga jiharsa inda su ka mikawa jam’iyar APC naira miliyan 100 kuɗin fom ɗin takarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododoh ya jagoranci wasu matasa daga jiharsa inda su ka mikawa jam’iyar APC naira miliyan 100 kuɗin fom ɗin takarar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a
Rikici ya ɓarke a garin Ifon hedkwatar ƙaramar hukumar Ose ta jihar Ondo a yayin da wasu fusatattun matasa suka ƙona ofishin ƴan sanda na garin. Kawo yanzu dai babu
Wasu matasa sun fantsama kan tituna inda suke zanga-zanga kan tsananin matsin rayuwa da ake fama da shi a ƙasarnan. Zanga-zangar ta su na zuwa ne kwanaki biyu gabanin fara
Matasan sun kone ginin ne kan zargin cewa mutumin da ya mallaki dakin ajiye gawarwakin sana cirewa tare da safarar sassan jikin dan adam. Matasan kauyen Ndiolumbe dake karamar hukumar