Rundunar Tsaro ta NSCDC ta sanar da kama wasu mutane biyu da ake zargi da safarar kayayyakin layin dogo da aka lalata tare da kwato wasu katakon layin dogo a

Asalin hoton, Garba Shehu Gwamnatin Nijeriya ta ce ta amince da ƙudurin shimfiɗa layin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Katsina kuma ya dangane da jamhuriyar Nijar don bunƙasa safarar kayayyaki.