Ƙungiyar JOHESU gamayyar ma’aikatan kiwon lafiya ta dakatar da yajin aikin da suka shafe kwanaki 84 suna yi a faɗin biyo bayan wata yarjejeniya da su ka cimma da gwamnatin
Ƙungiyar JOHESU gamayyar ma’aikatan kiwon lafiya ta dakatar da yajin aikin da suka shafe kwanaki 84 suna yi a faɗin biyo bayan wata yarjejeniya da su ka cimma da gwamnatin
Wani sabon binciken lafiya ya gano cewa babu wata alaƙa tsakanin shan maganin zazzaɓi na Paracetamol ga mata masu juna biyu da haihuwar jarirai masu lalurar galahanga (autism) ko wata
Cutar baƙondoro ta yi sanadin mutuwar yara biyar a unguwar Kanawa da ke Tankarau, Dutsen Abba, a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. Hakimin unguwar Kanawa, Nasiru Yunusa, ya tabbatar
Kungiyar ma’aikatan jinya da ungozoma ta kasa (NANNM) ta bayar da wa’adin kwanaki 15 ga gwamnatin jihar Kano, inda ta bukaci a magance koke-kokensu ko kuma su shiga yajin aikin.
Daliban Jami’ar Tarayya Lafia (Fulafia) sun fito kan tituna suna nuna rashin amincewa da ci gaba da yin garkuwa da ’yan’uwan da ake yi. Idan ba a manta na, masu
Likitocin kula da lafiyar yara sun ce jariran da ke da hakora daya ko biyu a lokacin haihuwa hakan ba baƙon al’amari ba ne. Wannan magana ta kawar da tsoro,
Aƙalla mutane shida ne suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata tankar mai ta fashe a ranar Litinin a gidan mai na Sandaji da ke Lafiya a jihar Nasarawa.
Bayanan sauti Ka’idojin da ya kamata a bi wajen shayar da jariri A lokacin shayarwa ne ake samun alaka ta shakuwa da kauna da jituwa a tsakanin mahaifiya da jaririnta.
Asalin hoton, Getty Images Cutar daji kan kama bakin mahaifar mace, wato hanyar da ɗa ke fitowa daga mahaifarta. Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware ranar 17 ga Nuwamba domin yaƙi