Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya karbi mutane 163 wanda gamayyar jami’an tsaro suka samu nasarar kubutar da su daga hannun masu garkuwa da mutane. Rundunar sojan Najeriya ce ta
Dakarun soja na rundunar tsaro ta 29 Task Force Brigade tare da haɗin gwiwar dakarun kungiyar Civilian JTF sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a
Gwamnan jihar Kogi, Idris Ododo ya sanar da gano wasu tarin bindigogi da harsashi daga wasu maboyan batagari dake jihar. Da yake magana da yan jaridu a gidan gwamnatin jihar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi marhabin lale da sakin dalibai 24 na Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu da wasu yan bindiga suka sace
Dakarun Sojan Najeriya rundunar runduna ta 6 sun samu nasarar kama barayin danyen man fetur su 69 a yankin Neja Delta. Har ila dakarun sojan sun samu nasarar kwace lita
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargin wakilin wata jam’iyar siyasa ne dauke da zunzurutun kudi da yawansu ya kai miliyan ₦25.9 da ake zargin za ayi amfani
Rundunar yan sandan jihar Kebbi ta ce jami’anta sun ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Shanga ta jihar. A wata sanarwa da aka fitar
Dakarun rundunar sojan Najeriya Operation Whirl Stroke(OPWS) da sauran jami’an tsaro dake aikin samar da tsaro a jihar Benue sun samu nasarar kama wasu mutane biyu dake dauke da bindiga
Rundunar yan sandan jihar Benue ta ce jami’anta sun samu nasara ceto wasu fasinjoji 11 da aka yi garkuwa da su yan kwanakin da su ka wuce a karamar hukumar
Dakarun sojan Najeriya dake karkashin rundunar samar da tsaro a jihar Plateau ta Operation Safe Haven sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin yan bindiga ne a kusa da
Aƙalla mutane biyu aka harbe har lahira a yayin da waɗanda basu gaza 10 ba aka bada rahoton ƴan fashi daji sun yi garkuwa da su a ƙananan hukumomin Wushishi
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra, ta ce jami’an tsaro bakwai ƴan bindiga su ka kashe a yankin Ihiala dake jihar. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Tochukwu Ikenga
Rundunar Ƴan Sandan jihar Lagos ta ce jami’an ta sun kama wani mai suna Ifeanyi Okonkwo da ake zargi da sace wayar hannu a wani wurin cin abinci dake Alausa
Jami’an tsaro sun samu nasarar daƙile wani hari da ƴan bindiga suka kai a Bassa dake ƙaramar hukumar Shiroro ta jihar Niger. Ƴan bindigar da yawansu ya kai sama 100
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da cewa ɗalibai 9 aka tabbatar sun ɓace bayan da wasu ƴan bindiga suka kai farmaki Jami’ar Kimiya da Fasaha ta Confluence dake Osara a
An samu yamutsi a Minna babban birnin jihar Niger, lokacin da wani da ake zargin ɗan kungiyar Boko Haram ne ya yi musayar wuta da jami’an tsaro da tsakar daren