Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan

Ita dai wannan hoda ta iblis an kiyasta kudinsa ya kai na $278,250 kwatankwacin Naira biliyan 194,775. Wadanda aka kaman sun hada da wani dan kasar Jamaica da kuma wasu