Shugabannin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a wa Iqamatis Sunna a Najeriya sun kama hanyar Jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin kasar domin gabatar da jana’izar marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu.

Babban malamin Musulunci a Najeriya Sheik Abubakar Giro Argungu ya riga mu gidan gaskiya. Sanarwar mutuwar tasa ta fito ne a yau Laraba ya shafinsa na Facebook wanda ake kyautata