A Najeriya, ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara itace ranar bikin zagayowar Dimokradiyya ta kasar. Wannan rana da galibin al’ummar Najeriyar suka fi sani da June 12, rana ce

Hakkin mallakar hoto Getty Images A yau Laraba ne Shugaban Muhammadu Buhari ke kaddamar da ranar dimokradiyya a karon farko, bayan mayar da ita zuwa bikin 12 ga watan Yuni