Tsohuwar ‘yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a zaben 2023 karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Aishatu Dahiru Ahmed Binani, ta sauya sheka zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).

Kotun daukaka kara da ke Abuja a ranar Litinin ta yi watsi da karar da jam’iyyar APC da ‘yar takarar gwamna, Sanata Aisha Dahiru Binani, suka shigar na neman a
Ƴan sanda sun kama Barista Hudu Yunusa-Ari, kwamishinan zabe na jihar Adamawa, wanda aka dakatar saboda sanar da sakamakon zaɓen jihar ba bisa ka’ida ba. Jami’in hulda da jama’a na
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dakatar da Kwamishinan Zabe na Adamawa Hudu Yunusa Ari. Wannan matakin na zuwa ne bayan sanarwar da Kwamishinan ya yi a
Hukumar zabe mai zaman kanta soke ayyanawar da aka cewa Mrs Binani ce wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa. A cikin wata sanarwa da Kwamishinan yada labarai da wayar da