Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane 643 da aka samu da yin barace-barace a wasu tituna na birnin jihar. Ana zargin su ne da karya dokar jihar