Asalin hoton, BuhariSalau Gwamnatin Najeriya ta ce sai nan da shekarar 2025 za a kammala aikin hanyar Abuja zuwa Kano da aka fara a 2018. Ministan ayyuka da gidaje Babatunde
Asalin hoton, BuhariSalau Gwamnatin Najeriya ta ce sai nan da shekarar 2025 za a kammala aikin hanyar Abuja zuwa Kano da aka fara a 2018. Ministan ayyuka da gidaje Babatunde
Bayanan bidiyo, Bidyon Ku San Malamanku tare da Shiekh Abduljabbar Nasiru Kabara Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da yake jihar Kano a arewacin Najeriya, kuma shugaban Ƙadiriyya Riyadul Jannah, Sheikh
Asalin hoton, @SaharaReporters Zanga-zangar adawa da rundunar yaƙi da fashi da makami da ake kira SARS na ci gaba da bazuwa a sassan Najeriya, inda yanzu ta shiga mako na
Awwal Ahmad Janyau BBC Abuja Yadda jaridun Najeriya suka rame abin tambaya ne – Ko da yake ana cewa rama ba mutuwa ba. Yawanci jaridu masu zaman kansu a Najeriya
Daga Mahmud Jega, mai sharhi kan al’amura a Najeriya Asalin hoton, Getty Images Idan wani daga kasashen Turai, Amurka ko kuma wata duniyar wanda ya taɓa ziyartar Najeriya a karon
Wannan maƙala ce ta musamman da BBC ta rubuta albarkacin murnar cikar Najeriya shekara 60 da samun ƴancin kai daga Turawan Mulkin Mallaka na Burtaniya. Za mu kawo tarihi na
Duk wani namiji ko mace da ta kai wani munzali na manyance abu na farko da ake yi mata fata shi ne samun miji nagari. Bisa al’adar ƙasar Hausa namiji
Nabeela Mukhtar Uba Broadcast Journalist Asalin hoton, Getty Images Wannan maƙala ce ta musamman bayan da muka buƙaci mabiyanmu da masu saurare su aiko da tambayoyinsu kan abin da suke
Kamar kowane mako, mukan tattaro muku wasu abubuwan da suka faru a ƙarshen mako, a wannan makon ma, mun tattaro muku muhimman abubuwan da suka faru daga 13 ga watan
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Ruth Bader Ginsburg Alkaliyar alkalan kotun koli ta Amurka Ruth Bader Ginsburg ta mutu tana da shekaru tamanin da bakwai. Ta kwashe tsawon lokaci
A wannan zamanin babu wani abu da yi fi burge matasa musamman masu shirin yin aure da ya wuce yin tsala-tsalan hotuna da ake kira ”Pre-Wedding Pictures”. Sabon tsari ne
Asalin hoton, EPA Hukumar alhazai ta Najeriya ta fito da bayanai game da sabon tsarinta na adashen gata ga dukkan masu buƙatar zuwa Hajji a nan gaba ta hanyar biyan
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya waka, ya ce ba zai sake yi masa waka
Bayanan sauti Rahoton Ibrahim Isa Ƙudurin gwamnatin Najeriya ƙarƙashin Shugaba Muhammadu Buhari na faɗaɗa manufofinta guda uku – inganta tsaro da bunkasa tattalin arziki da kuma yaki da rashawa zuwa
Asalin hoton, Getty Images Tsawa ta kashe yara 10 a garin Arua da ke arewa maso yammacin Uganda. An kwana biyu ana zabga ruwan sama a yankin tare da walƙiya
Asalin hoton, BBC Sport “Mutane ba sa iya fadin alheri, amma hakan ba ya rage min kwarin gwiwa.” Mace musulma lafari ta farko a Birtaniya ta ce burinta shi ne
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Yana da kyau mace ta riƙe ranakun zuwan hailarta a cewar likitoci A wasu lokutan matsalar rashin haihuwa ga ma’aurata na samo asali ne
Asalin hoton, Nigeria Presidency Bayanan hoto, Buhari ya sha cewa sun kawo karshen Boko Haram Zargin da gwamnan jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ya yi cewa jami’an
Hakkin mallakar hoto TWITTER/EFCCOFFICIAL Image caption Dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu Wasu masharhanta a Najeriya na da ra’ayin cewa matuƙar zarge-zargen da ake yi wa muƙaddashin shugaban hukumar
A Najeriya, ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara itace ranar bikin zagayowar Dimokradiyya ta kasar. Wannan rana da galibin al’ummar Najeriyar suka fi sani da June 12, rana ce