Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba, 27 ga watan Mayu da Alhamis, 28 ga watan Mayu a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Babbar Sallah a faɗin ƙasar. Wannan na

Rundunar Sojin Najeriya ta gargaɗi mazauna yankin Arewa maso Gabashin ƙasar kan yiwuwar hare-haren kunar bakin wake da na bama-bamai daga mayaƙan Boko Haram da ISWAP yayin bukukuwan Babbar Sallah.