Mutane 7 ciki har da wata matar aure ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su a wani hari da suka kai da daddare a garin Kontagora hedkwatar ƙaramar hukumar
Mutane 7 ciki har da wata matar aure ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su a wani hari da suka kai da daddare a garin Kontagora hedkwatar ƙaramar hukumar
Jami’ai 12 na hukumar tsaro ta jihar Zamfara da kuma ƴan bijilante aka rawaito an kashe a wata arangama da suka yi da ƴan fashin daji a ƙauyen Adabka dake
Ƴan fashin daji dake ɗauke da makamai sun kashe ƴan bijilante shida a jihar Kebbi. A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro akan yankin tafkin Chadi ya
Wata tawagar jami’an tsaro da ta ƙunshi sojoji da ƴan sanda da kuma ƴan bijilante sun ceto manoma 36 da ƴan fashin daji su ka yi garkuwa da su akan
Rahotannin sun bayyana cewa wasu mafarauta sun gano wasu gawarwaki biyu da ake zargin na ƴan fashin daji ne da suke tserewa farmakin da sojoji suke musu a dajin Kurmin-Kare
Ƴan fashin daji sun sako mutane 10 daga cikin 14 da suka yi garkuwa da su makonni uku da suka wuce daga ƙauyen Gefe a ƙaramar hukumar Kujuru ta jihar
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Gawarwaki 8 da ake zargin na ƴan fashin daji ne aka gano bayan da sojoji suka kai farmaki dazukan dake ƙauyen Kurutu dake kusa da Azzara a ƙaramar hukumar Kachia
Ƴan fashin daji sun yi garkuwa da wasu ƴan jarida biyu da kuma iyalansu a jihar Kaduna. Ƴan fashin dajin ɗauke da makamai sun farma unguwar Danhonu dake sabon garin
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mai Shari’a Janet Galadima Gimba tare da ƴaƴanta huɗu a jihar Kaduna. Alƙaliyar tare da ƴaƴanta anyi garkuwa da su ne daga gidansu dake
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aikin yaƙi da ƴan ta’adda a jihar Sokoto sun samu nasarar daƙile yunkurin yin garkuwa da mutane inda suka kashe ƴan ta’adda huɗu da kuma
Wasu da ake zargin ƴan fashin daji ne sun kai farmaki mazaɓar Kakangi dake ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka kashe ƴan bijilante huɗu da kuma ɗan
Sakamakon matsin lamba da jami’an tsaro suke yiwa ƴan fashin daji a jihar Kaduna hakan ya tilastawa gawurtaccen dan fashin daji,Lawal Kwalba da shi da mutanensa sun miƙa wuya ga
Ƴan fashin daji sun sace kusan mutane 61 a ƙauyen Buda dake ƙarƙashin ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Rahotanni sun bayyana cewa ƴan fashin dajin sun kai hari kan
Ƴan fashin daji sun sace almajirai 15 daga wata makarantar Allo dake ƙauyen Gidan Bakuso a ƙaramar hukumar Gada ta jihar Sokoto. Rahotannin da suka fito daga ƙauyen sun bayyana