All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Yadda Wani Mutumi Ya LakaÉ—a Wa Budurwasa Duka Bayan Ta Ki...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Rivers ta kama wani mutum mai suna Abi Baragon, mai shekaru 46, bisa zargin dukan wata budurwa tare da jikkata ta bayan ta ki amincewa da tayin aurensa a birnin Port Harcourt.Rahotanni sun bayyana cewa Baragon, wanda ya riga yana da yara hudu, ya kai...