All stories tagged :
Religious
Featured
ICPC Ta Kammala Bincike Kan Hukumar Gwamnatin Tarayya Ta Bogi
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta kammala bincikenta kan cece-ku-cen da ya shafi cibiyar Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC), wadda ake zargin ba ta da sahihanci.Rahotanni sun ce an yi wa babban wanda ake zargi, Prince Adeniyi Adeyemi, tambayoyi bayan kama shi, kuma ana kan...













