All stories tagged :
Politics
Featured
Gobara Ta Hallaka Mutane Hudu Ƴan Gida Ɗaya A Kano
Mutane hudu daga gida daya sun rasa rayukansu a safiyar Laraba, bayan da gobara ta tashi a gidansu da ke Kundila Layin Baba Impossible, a karamar hukumar Tarauni, jihar Kano.Jami’in hulɗa da jama’a na Hukumar Kwashe Gobara ta Jihar Kano, Saminu Abdullahi, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata...


![Ganduje presides over State Executive meeting amid bribery scandal [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539697095_Ganduje-presides-over-State-Executive-meeting-amid-bribery-scandal-PHOTOS.jpg)












