All stories tagged :
Politics
Featured
Jam’iyar APC ta lashe zaÉ“en Æ™ananan hukumomin jihar Edo
Jam'iyar APC ta lashe zaɓen dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi 18 da kansiloli 192 da aka gudanar a jihar Edo.
Da yake sanar da sakamakon zaɓen ranar Lahadi, shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Edo, Jonathan Aifuobhokhan ya ce jam'iyar ta yi nasara a dukkanin kananan hukumomin da...
















